Katsina (birni)

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Gobarau, a Katsina.

Katsina birni ne, da ke a jihar Katsina, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Katsina. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 318,459 (dubu dari uku da sha takwas da dari huɗu da hamsin da tara). An gina birnin katsina a karni na sha huɗu.