Maradi

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Maradi.

Maradi gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin yankin Maradi. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2012, jimilar mutane 206,414 (dubu dari biyu da shida da dari huɗu da sha huɗu). An gina birnin Maradi a karni na sha tara haifuwan annabi Issa.