Nama

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Nama wani sinadarine wanda yake amfani ajikin Dan Adam idan yaci tahanyar Kara Mishi lafiya ko kgara jiki. Kuma ana samun namane tajikin dabbobi da dama kamarsu: shanu, rakumi, akuya, rago, alade, kaza, talotalo, kifi, agwagwa, zabo da dai sauransu.